Bangaren al'adu da fasaha: cibiyar bayar da agaji ta musulunci a ranar shidda ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka bude tad a fara aiki kuma firaministan kasar ta malaishiya yana daga cikin wadanda suka halarci gurin bukin kaddamar da wannan cibiya.