IQNA

Taron Bayyana Abubuwan dabi'a Da Suka Buya da Kur'ani Ruwayar Ilimi Suka Yi Magana

Bangaren harkokin kur'ani:a kasar Jodan ana gudanar da taron karawa juna sani kan bayyana abubuwa na dabi'a da suka buya amma da ruwayoyi na ilimi da kur'ani suka yi Magana a kansu kuma an bude taron ne a ranar jiya bakwai ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a hedkwatar hadin guiwar kungiyoyin adabin musulunci a Jodan musamman a birnin Oman fadar mulkin kasar ta Jodan .



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a kasar Jodan ana gudanar da taron karawa juna sani kan bayyana abubuwa na dabi'a da suka buya amma da ruwayoyi na ilimi da kur'ani suka yi Magana a kansu kuma an bude taron ne a ranar jiya bakwai ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a hedkwatar hadin guiwar kungiyoyin adabin musulunci a Jodan musamman a birnin Oman fadar mulkin kasar ta Jodan .Wannan taro ci gaban irin tarurrukan ilimi da mu'ujizojin ilimi da ke cikin kur'ani mai girma da kuma hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka.

753626