IQNA

Sauyi A Kasar Masar Wani Sabon Yanayi Ne Ga Yankin Gabas Ta Tsakiya

10:31 - February 27, 2011
Lambar Labari: 2086981
Bangaren siyasa da zamantakewa: sakataren cibiyar kula da ilimi da bincike a hukumar kula da al'adun musulunci a nan jamhuriyar musulunci ta Iran a wani zama da ya gudanar ya bayyana cewa; sauyi da canji a kasar Masar wani sabon yanayi da linfashi sabo a yankin gabas ta tsakiya net a fuskar musulunci.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; sakataren cibiyar kula da ilimi da bincike a hukumar kula da al'adun musulunci a nan jamhuriyar musulunci ta Iran a wani zama da ya gudanar ya bayyana cewa; sauyi da canji a kasar Masar wani sabon yanayi da linfashi sabo a yankin gabas ta tsakiya net a fuskar musulunci.Muhamamd Rida Dahshiri ya kara da bayyana cewa a yau an wayi gari da sabon sauyin day a biyo bayan boren da al'ummomin kasashen Tunusiya da Masar suka farad a bayyana bukatunsu a fili karara da kuma yadda suka tashi tsaye na ganin sun kawo karshen shugabanninsu masu mulkin mallaka a tsawon tarihin kasashen.


753693

captcha