Bangaren siyasa da zamantakewa;ministan ilimi mai zurfi da bincike na kasar Joda a ranar tara ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a wani taron jami'ar Hashimi da ke birnin Zarka'a na kasar ya bayyana cewa; fahimta da hadewa a yi aiki tare cikin mutunta juna shi ne babban buri da hanyar hadewar al'ummomi da zamantakewarsu.