Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Rajib Taib Ordegon firaministan kasarTurkiya a cikin wani jawabi day a gabatar ya bayyana cewa; masu tsananin nuna ra'ayin riko kan addni wani wuce gonad a iri ne kan hakkin dan adam.A ranar litinin takwas ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a gaban bakin haure musulmi yan kasar Turkiya a birnin Dosldurf na kasar Jamus ya bayyana cewa; bam u jin dadi da tsananin damuwa da yadda wasu ke nuna tsananin ra'ayin addini a kasashen Turai musamman a kasar Jamsu kuma yan siyasa da kafafen watsa labarai kar su rika rura wutar wannan matsala.
755909