Bangaren al'adu da fasaha: mai kula da abubuwan tarihi a birnin Tambuktu na kasar Mali ya jaddada muhimmancin da rubuce-rubuce na musulunci suke da shi da kuma muhimmanci ajiye domin musulmi kasar a nan gaba sai dai a dabra da hakan ya yi kashedi kan irin barazanbar da abubuwa tarihi a wannan kasar musamman a birnin Tambuktu da yayi fice ta fuskar tarihi da kuma yawan bude ido ke fuskanta.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; mai kula da abubuwan tarihi a birnin Tambuktu na kasar Mali ya jaddada muhimmancin da rubuce-rubuce na musulunci suke da shi da kuma muhimmanci ajiye domin musulmi kasar a nan gaba sai dai a dabra da hakan ya yi kashedi kan irin barazanbar da abubuwa tarihi a wannan kasar musamman a birnin Tambuktu da yayi fice ta fuskar tarihi da kuma yawan bude ido ke fuskanta.Sheikh Umar Sisko ministan al'adu na kasar ta Malai shi da kansa ya yi bayani kan wannan matsala da fatar ganin an kubutar da abubuwan tarihi a birnin daga bacewa ko lalacewa.
756663