Bangaren siyasa da zamantakewa; a wannan juma'a ce ta gobe za a yi zaman hukumta Ma'ammar Kaddafi shugaban yan kama karya na libiya bias zargin rashin yin bayani a fili kan makomar Imam Musa Sadre shugaban yan shi'ar Labanon kuma komitin kotun Labanon a ranar ta sha uku da watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.