Bangaren al'adu da fasaha, An gudanar da wata gasar rubutun makaloli kan matsayin hakki bil adama a jamhuriyar Musulunci ta Iran, da aka buga dukkanin makalolin da aka rubuta kan hakan a cikin wata jaridar kasar Sera Lione.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na babban ofishin kula da harkokin al'adun Musulunci cewa, An gudanar da wata gasar rubutun makaloli kan matsayin hakki bil adama a jamhuriyar Musulunci ta Iran, da aka buga dukkanin makalolin da aka rubuta kan hakan a cikin wata jaridar kasar Sera Lione da ke yammaci nahiyar Afirka.
Wadannan makalolin an rubuta su a cikin jaridar standard times, inda aka tabbatar da cewa kimanin shekaru 539 kafin haihuwar annabi Isa, an sarakuna a Iran da suka kwatanta adalci da kare hakkokin dan adam, wadanda tarihi ya tabbatar da su.
An gudanar da wata gasar rubutun makaloli kan matsayin hakki bil adama a jamhuriyar Musulunci ta Iran, da aka buga dukkanin makalolin da aka rubuta kan hakan a cikin wata jaridar kasar Sera Lione.
757469