Bangaren al'adu da fasaha a kasar Indiya ce aka gudanar da taron da aka bawa taken koyarwar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi sakon zaman lafiya ne ga duniya baki daya kuma a ranar alhamis sha biyu ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tra hijira shamsiya ne aka gudanar da shi da kungiyar musulunci ta Avaz a Indiyar ta shirya a dakin taro na kolojin mata a garin Saharanpur da ke kasar ta Indiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a kasar Indiya ce aka gudanar da taron da aka bawa taken koyarwar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi sakon zaman lafiya ne ga duniya baki daya kuma a ranar alhamis sha biyu ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tra hijira shamsiya ne aka gudanar da shi da kungiyar musulunci ta Avaz a Indiyar ta shirya a dakin taro na kolojin mata a garin Saharanpur da ke kasar ta Indiya.Wadanda suka gabatar da jawabi a gurin wannan taro sun yi bayani dalla-dalla kan halayya da ayyukan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma yin koyi da shi zai taimaka matuka gaya.
757794