Bangaren al'adu da fasaha: limanin juma'a Fatahul Puri a birnin Dehli a lokacin wani zama a wannan birnin ya yi nuni da yadda sakon musulunci da ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi y agama duniya da jaddada hakan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; limanin juma'a Fatahul Puri a birnin Dehli a lokacin wani zama a wannan birnin ya yi nuni da yadda sakon musulunci da ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi y agama duniya da jaddada hakan.A ranar sha daya ga watan isfand ne na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka gudanar da wannan taron inda Salim Ahmad ya jagoranta inda malaman addini dam asana da kuma manazarta day an siyasa sun halarci zaman.
757784