Bangaren siyasa da zamantakewa; a wani zama zagaye zagaye da majalisar koli ta shari'ar musulunci a labanon ta gudanar a ranar sha hudu ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya an bayyana irin ayyukan day a kamata majalisar ta gudanar.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a wani zama zagaye zagaye da majalisar koli ta shari'ar musulunci a labanon ta gudanar a ranar sha hudu ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya an bayyana irin ayyukan day a kamata majalisar ta gudanar.Tawagar malaman Akar a Labanon da farko sun gabatar da bukatun da suke son majalisar koli ta shari'a a Labanon ta aiwatar masu kuma suma sauran tawagogin sun gabatar da na su bukatun daya bayan daya a wannan zama.
758606