IQNA

Baje Koli Mai Taken Masallacin Kudus Na Bukatar Gyara A Jodan

Bangaren al'adu da fasaha: kasuwar baje koli kan masallacin Kudus na bukatar canji da komitin matan kwararru kan masana'antu da ke karkashin kungiyar su a Jodan ta gudanar a babban zauren taro na kungiyar masana'antu a kasar.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; kasuwar baje koli kan masallacin Kudus na bukatar canji da komitin matan kwararru kan masana'antu da ke karkashin kungiyar su a Jodan ta gudanar a babban zauren taro na kungiyar masana'antu a kasar. A ranar alhamis din da ta gabata ce sha biyu ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka gudanar da wannan taro inda aka samu halartar yan jami'a da dama mata da zama da suka halarci wannan taro.

758745