Bangaren kasa da kasa, Yin aiki daidai da koyarwar kur’ani mai tsarki shi ne kawai babbar hanyar warware matsalolin da al’umma ke fama da su na zamantakewa da dai sauransu, wanda kuma yin hakan shi ne koyi da ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iayalan gidansa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo Two Circles cewa, daya daga cikin masana a kasar India Javid Mukrim ya bayyana cewa, yin aiki daidai da koyarwar kur’ani mai tsarki shi ne kawai babbar hanyar warware matsalolin da al’umma ke fama da su na zamantakewa da dai sauransu, wanda kuma yin hakan shi ne koyi da ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iayalan gidansa kamar yadda ya zo a cikin nassosin addini.
Bayanin ya ci gab ada cewa masanin ya jadda muhimmancin wayar da kan al’ummar musulmi musamman domin su fahimci hakikanin koyarwar addininsu, wanda ta hanyar yin aiki da koyarawr abin da suka yi manin da shi ne za su iya gamsar da sauran mabiya addinai kan gankiyarsu da abin da suka yi imani da shi.
Yin aiki daidai da koyarwar kur’ani mai tsarki shi ne kawai babbar hanyar warware matsalolin da al’umma ke fama da su na zamantakewa da dai sauransu, wanda kuma yin hakan shi ne koyi da ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iayalan gidansa.
759165