Bangaren kasa da kasa, An gabatar da wani shiri a rubuce dangane da tsarin koyar da karatun kur'ani mai tsarki a makarantun kasar Malazia, da ya hada da hanyoyin karatu da kuma hardar kur'ani, wanda za aiya yin aiki da shi har zuwa shekaru tara masu zuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernama cewa, An gabatar da wani shiri a rubuce dangane da tsarin koyar da karatun kur'ani mai tsarki a makarantun kasar Malazia, da ya hada da hanyoyin karatu da kuma hardar kur'ani, wanda za aiya yin aiki da shi har zuwa shekaru tara masu zuwa har shekara ta 2020.
Bayanin ya ci gaba da cewa majalisar shawara ta jahar salangur ta kafa kwamitin shiryawa da kuma gudanarwa na wannan shiri, da nufin yin amfani da shi a dukkanin makarantun kur'ani mai tsarki na fadin kasar, wadanda suke da dalibai da dama, kuma ana sar sama da dalibai sama da 500 ne za su amfana da shirin.
An gabatar da wani shiri a rubuce dangane da tsarin koyar da karatun kur'ani mai tsarki a makarantun kasar Malazia, da ya hada da hanyoyin karatu da kuma hardar kur'ani, wanda za aiya yin aiki da shi har zuwa shekaru tara masu zuwa.
759960