Bangaren kas ada kasa, Za a gudanar da wata gasar hardar kur'ani mai tsarki a kasar saudiyya da za ta kebanci jami'an tsaro musamman sojoji na kasar, wadda za a fara gudanar daga ranar juma'a mai zuwa a garin Makka mai alfarma.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Haj information cewa, za a gudanar da wata gasar hardar kur'ani mai tsarki a kasar saudiyya da za ta kebanci jami'an tsaro musamman sojoji na kasar, wadda za a fara gudanar daga ranar juma'a mai zuwa a garin Makka mai alfarma da ke kasar.
Yarima mai jiran gadon sarautar kasar ta Saudiyya Sultan Bin Abdulaziz shi ne ya shirya wannan gasa tare da hadin gwiwa da ma'aikatar tsaron kasar, wanda cibiyar kula da harkokin gasar kur'ani ta kasa da kasa za ta sanya ido kan yadda za a gudanar da wannan gasa.
Za a gudanar da wata gasar hardar kur'ani mai tsarki a kasar saudiyya da za ta kebanci jami'an tsaro musamman sojoji na kasar, wadda za a fara gudanar daga ranar juma'a mai zuwa a garin Makka mai alfarma da ke kasar Saudiyya.
760007