Bangaren kasa da kasa, Mai kula da bangaren ajiye katan tarihi na hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma Ala Diya’ud dini ya bayyana cewa, an nuna wani sanduki da ake danganta shi sayyida Fatima Zahra (AS) da ke ajiye a cikin wannan wurin ajiye kayan tarihi.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nun an habarta cewa, Mai kula da bangaren ajiye katan tarihi na hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma Ala Diya’ud dini ya bayyana cewa, an nuna wani sanduki da ake danganta shi sayyida Fatima Zahra (AS) da ke ajiye a cikin wannan wurin ajiye kayan tarihi na hubbaren mai tsarki.
Baynain ya ci gaba da cewa, wannan sanduki yana ajiye ne a wani baban wurin ajiye kayan tarihi da ke birnin Istanbul fadar mulkin kasar Turkiya, daga bisani aka kawo shi karbala domin nuna shi ga masu ziyara a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin da ma sauran wuraren tarihi masu alfarma da ke birnin.
Mai kula da bangaren ajiye katan tarihi na hubbaren Imam Hussain (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma Ala Diya’ud dini ya bayyana cewa, an nuna wani sanduki da ake danganta shi sayyida Fatima Zahra (AS) da ke ajiye a cikin wannan wurin ajiye kayan tarihi.
761576