Bangaren kasa da kasa, Ministocin ma’aikatun bunkasa harkokin al’adu na kasashenmusulmi za su gudanar da wani zama a birnin Tilmisan na kasar Algeria, wanda cibiyar bunkasa al’adu ta kasashen ISESCO ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kungiyar ISESCO an bayyana cewa, ministocin ma’aikatun bunkasa harkokin al’adu na kasashenmusulmi za su gudanar da wani zama a birnin Tilmisan na kasar Algeria, wanda cibiyar bunkasa al’adu ta kasashen musulmi ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a kasar ta Algeria.
Bayanin ya ci gaba da cewa, yanzu haka dai an fara gudanar da dukkanin shirye-shiryen da suka kamata domin daukar bakuncin wannan babban taro a kasar ta Algeria, wanda za afara gudanar kwanaki uku masu zuwa, tare da halartar jami’ai daga kasar.
Ministocin ma’aikatun bunkasa harkokin al’adu na kasashenmusulmi za su gudanar da wani zama a birnin Tilmisan na kasar Algeria, wanda cibiyar bunkasa al’adu ta kasashen ISESCO ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
761835