Bangaren al'adu da fasaha, An gudanar da wani zama na musamman da ya yi dubi kan irin rawar da Iran take takawa a cikin harkokin al'adu na al'ummomin yankin Balkan wanda aka gudanar a kasar Albaniya.
Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na gabacin nahiyar turai an bayyana cewa, a gudanar da wani zama na musamman da ya yi dubi kan irin rawar da Iran take takawa a cikin harkokin al'adu na al'ummomin yankin Balkan wanda aka gudanar a kasar Albaniya.
Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da wannan zaman taro ne a babban dakin gudanar da taruka na Marine na jami'ar birnin, inda taron ya samu halartar masana da malaman jami'a, daga cikin muhimman abubuwan da aka tattauna kuma aka gabatar da laccoci a kansu a wurin taron hard a tasirin rubuce-rubucen wakokin Iraniya a yankin.
An gudanar da wani zama na musamman da ya yi dubi kan irin rawar da Iran take takawa a cikin harkokin al'adu na al'ummomin yankin Balkan wanda aka gudanar a kasar Albaniya.
762017