IQNA

Gasar Karatu Da Hardar Kur'ani Mai Tsarki Ta Kanan Yara A Kasar Chadi

18:36 - March 17, 2011
Lambar Labari: 2097313
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Chadi, wadda za ta kebanci yara a kasar, tare da hadin gwiwa tsakanin ma'aikatar kula da harkokin addinai da kuma kungiyar bunkasa al'adu da ilimi ta kasa da kasa wato ISESCO a cikin wata mai kamawa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta ccewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na ISESCO an bayyana cewa, ana shirin fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Chadi, wadda za ta kebanci yara a kasar, tare da hadin gwiwa tsakanin ma'aikatar kula da harkokin addinai da kuma kungiyar bunkasa al'adu da ilimi ta kasa da kasa wato ISESCO a cikin wata mai kamawa na hijira shamsiyya.

A wani labarin kuwa an bayyan acewa, An fara gudanar da rijistar sunayen masu gasar karatun kur'ani mai tsarki ta tartil a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda kuma shi ne karo na biyar da za a gudanar da irin wannan gasa a kasar tare da halartar wasu daga cikin malaman kur'ani na kasar da jami'an gwamnati.

Ana shirin fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Chadi, wadda za ta kebanci yara a kasar, tare da hadin gwiwa tsakanin ma'aikatar kula da harkokin addinai da kuma kungiyar bunkasa al'adu da ilimi ta kasa da kasa wato ISESCO a cikin wata mai kamawa.

764719


captcha