Bangaren al'adu da fasaha, a wani taro da aka gudanar a birnin Qom babbar cibiyar ilimin addinin Musulunci ta jamhuriyar Musulunci, an girmama wasu mutane dari da arba'in da hudu a hubbaren sayyidah Fatima Ma'asuma (SA) daga cikin masu yin hidima ga wannan hubbare mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa an habarta cewa, a wani taro da aka gudanar a birnin Qom babbar cibiyar ilimin addinin Musulunci ta jamhuriyar Musulunci, an girmama wasu mutane dari da arba'in da hudu a hubbaren sayyidah Fatima Ma'asuma (SA) daga cikin masu yin hidima ga wannan hubbare mai tsarki da ke cikin birnin.
Wannan taro ya samu halartar dubban daruruwan mutane da suka hada da masu ziyara daga sassa daban-daban na kasar, gami kuma da baki 'yan kasashen ketare da suke kawo ziyara a wannan wuri, da kuma dubban daliban addinin Musulunci da uske karatu a wannan birnin mai alfarma.
A wani taro da aka gudanar a birnin Qom babbar cibiyar ilimin addinin Musulunci ta jamhuriyar Musulunci, an girmama wasu mutane dari da arba'in da hudu a hubbaren sayyidah Fatima Ma'asuma (SA) daga cikin masu yin hidima ga wannan hubbare mai tsarki.
765812