IQNA

An Gudanar Da Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki A Birnin Makka Mai Alfarma

15:33 - March 22, 2011
Lambar Labari: 2097827
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta masu gudanar da ayyukan ibada na umra a cikin bababn dakin gudanar da taruka na otel din Cristal da ke cikin birnmin mai alfarma, wanda wannan shi ne karo na biyu da ak ake gudanar da irin wannan gasa, ta hada har da daliban jami’a.
Kamfanin dillancin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa an gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta masu gudanar da ayyukan ibada na umra a cikin bababn dakin gudanar da taruka na otel din Cristal da ke cikin birnmin mai alfarma, wanda wannan shi ne karo na biyu da ak ake gudanar da irin wannan gasa, ta hada har da daliban jami’a dakuma wasu ‘yan makarantun sakandare.
A bangare guda kuma shugaban cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta malayer ya bayyana cewa an bayar da takardun shedar kammala samun horon karatun kur’ani mai 180 ga dalibai da suka halarci wani shiri da cibiyar ta shirya gudanarwa, wanda ya samu nasara wajen samar da makaranta da suka halarci horon.
Ya ci gaba da cewa, wannan shiri da cibiyar ta aiwatar na daga cikin irinsa da cibiyoyin kur’ani suke aiwatarwa da nufin samar da makanta da mahardata a cikin al’ummar musulmi, wanda kuma hakan na samun karbuwa daga matasa da suke da sha’awar koyon karatu ko hardar kur’ani mai tsarki, kuma bayar da sakamako nashedar samun horon zai ta samu karbuwa ako’ina cikin kasashen musulmi da na larabawa.
An gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta masu gudanar da ayyukan ibada na umra a cikin bababn dakin gudanar da taruka na otel din Cristal da ke cikin birnmin mai alfarma, wanda wannan shi ne karo na biyu da ak ake gudanar da irin wannan gasa, ta hada har da dalibai.
765881


captcha