IQNA

Idin Nourooz Idi Ne Na Al’umma Wanda Musulunci Bai Hana Shi Ba

15:34 - March 22, 2011
Lambar Labari: 2097829
Bangaren siyasa da zamantakewa, Idin Nourooz wani idi na al’umma wanda addinin muslunci ko da ya zo bai hana al’ummar da ke da wannan al’ada gudanar da ita ba, kamar dai yadda ya zoa cikin tarihin addinin muslunci da kuma wasu abubuwa da suka faru da suke tabbatar da hakan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wanbi labari da ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Esfahan an bayyana cewa, daya daga cikin fitattun malaman addinin muslunci na birnin Ayatollah Muzahiri ya bayyana cewa Idin Nourooz wani idi na al’umma wanda addinin muslunci ko da ya zo bai hana al’ummar da ke da wannan al’ada gudanar da ita ba, kamar dai yadda ya zoa cikin tarihin addinin muslunci da kuma wasu abubuwa da suka faru da suke tabbatar da hakan bisa dalilai.
A bangare guda kuma daya daga cikin manyan malaman addinin muslunci na kasar Iran Ayatollah Mohammad Baqer Shirazi ya bayyana cewa a lokacin da mutane suke gudanar da bukukuwan sallar Nourooz wajibi ne a nuna cikakken goyon baya ga al’ummar musulmi da suke fuskantar danniya da zalunci daga mahukuntan kasashensu,musamman ma al’ummar Bahrain da suke fuskantar zalunci da danne hakkokinsu daga azzaluman mahukuntan kasar saboda su mabiya tafarkin iayalan gidan manzon Allah ne.
Ayatollah Mozaheri ya ce Idin Nourooz wani idi na al’umma wanda addinin muslunci ko da ya zo bai hana al’ummar da ke da wannan al’ada gudanar da ita ba, kamar dai yadda ya zoa cikin tarihin addinin muslunci da kuma wasu abubuwa da suka faru da suke tabbatar da hakan.
765890



captcha