Bangaren al'adu da fasaha, babbar cibiyar ilimi ta garin rai ta gina wani katafaren dakin karatu wanda shi en irinsa na farko a birnin wanda ya kunshi dubban littafan addini a bangarori daban-daban na ilimi, da kuma kwafin kur'ani mai tsarki da nau'oin rubutu kala ashirin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga bangaren yada labaransa na yanar gizo an habarta cewa, babbar cibiyar ilimi ta garin rai ta gina wani katafaren dakin karatu wanda shi ne irinsa na farko a birnin wanda ya kunshi dubban littafan addini a bangarori daban-daban na ilimi, da kuma kwafin kur'ani mai tsarki da nau'oin rubutu kala ashirin, wanda zai rika samun makaranta da masu nazari daga sassan kasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan katafaren dakin karatu na da matukar muhimmanci wajen adana muhimman littafai na addinin, da kuma bayar da dama da ma masu bincike da nazari domin samun dukkanin irin littafan da suke bukata domin gudanar da ayyukansu na bincike ko rubuce-rubuce.
Babbar cibiyar ilimi ta garin rai ta gina wani katafaren dakin karatu wanda shi en irinsa na farko a birnin wanda ya kunshi dubban littafan addini a bangarori daban-daban na ilimi, da kuma kwafin kur'ani mai tsarki da nau'oin rubutu kala ashirin.
767144