IQNA

Bayani Kan Ayyukan Cibiyar Kididdiga Da Bayar Da Bayanan Harkokin Hauza

21:32 - March 23, 2011
Lambar Labari: 2097884
Bangaren siyasa da zamantakewa, mataimakin shugaban cibiyar gudanar da ayyukan kididdiga na harkokin cibiyoyin ilimin addinin muslunci ya yi bayani kan halin da ake ciki kan ayyukan da suke gudanarwa musamman ma a cikin shekarar da ta gabata, da kuma abin da za su mayar da hankali kansa a cikin wannan sabuwar shekara.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, mataimakin shugaban cibiyar gudanar da ayyukan kididdiga na harkokin cibiyoyin ilimin addinin muslunci ya yi bayani kan halin da ake ciki kan ayyukan da suke gudanarwa musamman ma a cikin shekarar da ta gabata, da kuma abin da za su mayar da hankali kansa a cikin wannan sabuwar shekara ta hijira shamsiyya.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan katafaren dakin karatu na da matukar muhimmanci wajen adana muhimman littafai na addinin, da kuma bayar da dama da ma masu bincike da nazari domin samun dukkanin irin littafan da suke bukata domin gudanar da ayyukansu na bincike ko rubuce-rubuce.

Babbar cibiyar ilimi ta garin rai ta gina wani katafaren dakin karatu wanda shi en irinsa na farko a birnin wanda ya kunshi dubban littafan addini a bangarori daban-daban na ilimi, da kuma kwafin kur'ani mai tsarki da nau'oin rubutu kala ashirin.

Mataimakin shugaban cibiyar gudanar da ayyukan kididdiga na harkokin cibiyoyin ilimin addinin muslunci ya yi bayani kan halin da ake ciki kan ayyukan da suke gudanarwa musamman ma a cikin shekarar da ta gabata, da kuma abin da za su mayar da hankali kansa a cikin wannan sabuwar shekara.

765196



captcha