Bnagaren zamantakewa, mukaddashin shugaban kwamitin shirya taruka na malaman musulunci da suka yi shahada a tarihin juyi ya bayyana cewa, ana shirin gudanar da wani bababn taro na shekara ta 1390 domin tunawa da malaman da suka yi shahada domin tabbatar da juyi ko kare shi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoto daga kafofin sadarwa na yanar gizo cewa, mukaddashin shugaban kwamitin shirya taruka na malaman musulunci da suka yi shahada a tarihin juyi ya bayyana cewa, ana shirin gudanar da wani bababn taro na shekara ta 1390 domin tunawa da malaman da suka yi shahada domin tabbatar da juyi ko kare shi domin wanzuwarsa.
Bayanin ya ci gab ada cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na The Argus an bayyana cewa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan wayar da kan dangane da addinin musulunci da koyarwarsa akasar Canada, wanda za a gudanar a cikin wannan mako a jami’ar League Head da ke birnin Antario na kasar ta Canada.
Bayanin ya ci gaba da cewa kwamitin da ke kula da harkokin addinin musulunci na dalibai musulmi a jami’ar su ne suka shirya gudanar da wannan taro, inda za agudanar da laccoci da kuma raba makaloli da masana suka rubuta kan addinin musulunci da kuma koyarwarsa dangane da rayuwar al’umma ta zamantakewa.
Ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan wayar da kan dangane da addinin musulunci da koyarwarsa akasar Canada, wanda za a gudanar a cikin wannan mako a jami’ar League Head da ke birnin Antario na kasar.
757828