IQNA

Babban Alkalin Palastinu Ya Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Kur'ani Mai Tsarki

20:24 - March 27, 2011
Lambar Labari: 2098377
Bangaren kasa da kasa, babban alkalin alkalan palastinu Taisir Tamimi, ya yi kakkausar da kuma yin Allawadai da keta alfarmar ku'ani mai tsarki da wani jahilin mutum ya yi a kasar Amurka, inda ya yi kira ga shgaban kasar Amurka da ya dauki matakin bayar da umurnin kame mutumin domin hukunta shi.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar kasar Masar Al-sharq an bayyana cewa, babban alkalin alkalan palastinu Taisir Tamimi, ya yi kakkausar da kuma yin Allawadai da keta alfarmar ku'ani mai tsarki da wani jahilin mutum ya yi a kasar Amurka, inda ya yi kira ga shgaban kasar Amurka da ya dauki matakin bayar da umurnin kame mutumin domin hukunta shi.

Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da zanga-zanga da dubban daruruwan mutane suka shiga a cikin kasashen musulmi daban-daban domin yin allawadai da dukkanin wadanda suke da hannu wajen aikata wannan mummnan aiki, wanda ya yi hannun riga da dukkanin koyarwar addinai na duniya balantana wadanda aka safkar daga sama.

Babban alkalin alkalan palastinu Taisir Tamimi, ya yi kakkausar da kuma yin Allawadai da keta alfarmar ku'ani mai tsarki da wani jahilin mutum ya yi a kasar Amurka, inda ya yi kira ga shgaban kasar Amurka da ya dauki matakin bayar da umurnin kame mutumin domin hukunta shi a gaban kuliya.

766206
captcha