Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daga cikin daliban kur'ani mai tsarki da suka gudanar da gasa harda d akaratu da suka nuna kwazo a kasar saudiyya, wanda cibiyar kula da ayyukan gasar kur'ani ta birnin Madina mai alfarma ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nasij an bayyana cewa, an girmama wasu daga cikin daliban kur'ani mai tsarki da suka gudanar da gasa harda d akaratu da suka nuna kwazo a kasar saudiyya, wanda cibiyar kula da ayyukan gasar kur'ani ta birnin Madina mai alfarma ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a birnin.
Yanzu haka dai an kafa wani kwamiti da rika sanya ido kan ayyukan buga kwafin kur'ani mai tsarki a cibiyoyin buga littafai a aksar Kuwait, domin kucewa buga kur'ani a kan kuskure, wanda hakan kan jawo matsaloli a cikin harkar karatu da kuma bahasi ga daliban kura'ni mai tsarki.
Girmama wasu daga cikin daliban kur'ani mai tsarki da suka gudanar da gasa harda d akaratu da suka nuna kwazo a kasar saudiyya, wanda cibiyar kula da ayyukan gasar kur'ani ta birnin Madina mai alfarma ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa, na daga cikin abubuwan da suke karfafa gwiwar daliban.
766181