IQNA

An Kawo Karshen Taron Wasan Kwaikwayo Na Imam Hussain(AS) A karbala

14:46 - March 28, 2011
Lambar Labari: 2098577
Bangaren kasa da kasa, an kammala wani taron wasan kwaikwayo da aka gudanar a birnin Karbala mai alfarma, wanda aka gudanar a kan waki'ar da ta faru da iyalan gidan manzon Allah (SAW) a karkashin jagorancin Imam Hussan (AS) wanda aka kammala a jiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nun an bayyana cewa, an kammala wani taron wasan kwaikwayo da aka gudanar a birnin Karbala mai alfarma, wanda aka gudanar a kan waki'ar da ta faru da iyalan gidan manzon Allah (SAW) a karkashin jagorancin Imam Hussan (AS) wanda aka kammala a jiya tare da halartar masana.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taro ya samu karbuwa daga masana daga sassa daban-daban na kasar Iraki, kamar dubban masu ziyarar hubbaren Imam Hussain mai tsarki suka halarci wannan zaman taro a wasan kwaikwayo, wanda ke nuni da takamai abin da ya faru da zuriyar manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da iyalan gidansa.

An kammala wani taron wasan kwaikwayo da aka gudanar a birnin Karbala mai alfarma, wanda aka gudanar a kan waki'ar da ta faru da iyalan gidan manzon Allah (SAW) a karkashin jagorancin Imam Hussan (AS) wanda aka kammala a jiya a birnin mai alfarma.

766455




captcha