Bangaren siyasa da zamantakewa, dubban daruruwan masallata ne suka yi Allawadai da keta alfarmar alkur’ani mai tsarki a birnin Murad abad na kasar India, biyo bayan kona kur’ani da wani la’antacce ya yi akasar Amurka da raya kare hakkon addinai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, dubban daruruwan masallata ne suka yi Allawadai da keta alfarmar alkur’ani mai tsarki a birnin Murad abad na kasar India, biyo bayan kona kur’ani da wani la’antacce ya yi akasar Amurka da raya kare hakkon addinai da kuma fadin albarkacin bisa manudfa kawai amma ta yi daidai da siyasarta.
An gudanar da zanga-zanga da dubban daruruwan mutane suka shiga a cikin kasashen musulmi daban-daban domin yin allawadai da dukkanin wadanda suke d ahannu wajen aikata wannan mummnan aiki, wanda ya yi hannun riga da dukkanin koyarwar addinai na duniya.
Al'ummomin musulmi daga sassa daban-daban na duniya suna ci gaba da nuna fushinsu dangane da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da wasu masu kiran kansu malaman kiristanci suka yi a cikin kasar Amurka a cikin wannan mako.
Dubban daruruwan masallata ne suka yi Allawadai da keta alfarmar alkur’ani mai tsarki a birnin Murad abad na kasar India, biyo bayan kona kur’ani da wani la’antacce ya yi akasar Amurka da raya kare hakkon addinai.
766337