IQNA

Za A Gudanar Da Zaman Taro Na Bunkasa Harkokin Tattalin Arziki A Moritious

20:10 - March 29, 2011
Lambar Labari: 2098887
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro a tsibirin Moritious domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi da kuma sauran harkokin banki, da nufin kara farfado da tattalin arzikin kasashen musulmi.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo naMicrofinance an bayyana cewa, za a gudanar da zaman taro a tsibirin Moritious domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi da kuma sauran harkokin banki, da nufin kara farfado da tattalin arzikin kasashen musulmi musamman ma masu tasowa daga cikinsu.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ashararin mutum ya yi hakan ne domin kawo karshen duk wani zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinan kiristanci da na Musulunci da suke zaune lami lafiya a kasashe daban-daban na duniya, wanda hakan ke tabbatar da cewa akwai wata manufa da za ta amfanar da yahudawan sahyuniya ta karkashin kasa wajen yin hakan.

Gudanar da zaman taro a tsibirin Moritious domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi da kuma sauran harkokin banki, da nufin kara farfado da tattalin arzikin kasashen musulmi musamman ma masu tasowa daga cikinsu, zai taimaka matuka wajen kara kusanto da fahimtar juna ta fuskar kasuwanci a tsakaninsu.

766708
captcha