Bangaren siyasa da zamantakewa, wanda ya jagoranci sallar juma'a a birnin Tehran Sayyid Ahmad Khatami ya bayyana cewa, tsarin da jamhuriyar Musulunci ta Iran take tafiya a kansa ya kafu bisa zabi na mutane, wanda ke tafiya tun sama da shekaru talatin biyu ba tare da samun rauni ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa an bayyana cewa, wanda ya jagoranci sallar juma'a a birnin Tehran Sayyid Ahmad Khatami ya bayyana cewa, tsarin da jamhuriyar Musulunci ta Iran take tafiya a kansa ya kafu bisa zabi na mutane, wanda ke tafiya tun sama da shekaru talatin biyu ba tare da samun rauni ko gazawa ba.
Ya ci gaba da cewa tun bayan da kaa kafa tsarin jamhuriyar muslunci a iran sama da shekaru talatin da biyu 32 da suka gabata, ya zuwa yanzu kasar ta samu gagagrumin ci gaban da ya wuce wadannan shekarun, inda ta yi sa'ointa da dama a duniya fintinkau ta fuskacin ci gaban ilimi da kimiyya da fasaha da kuma kere-kere, wanda hakan ne manyan kasashen sukae tokobu.
Wanda ya jagoranci sallar juma'a a birnin Tehran Sayyid Ahmad Khatami ya bayyana cewa, tsarin da jamhuriyar Musulunci ta Iran take tafiya a kansa ya kafu bisa zabi na mutane, wanda ke tafiya tun sama da shekaru talatin biyu ba tare da samun rauni ba.
767579