Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da bangare na biyu koyar da karatun kur'ani mai tsarki ga iyalan wadanda suka yi shahada a farkon juyin juya halin Musulunci da kuma lokacin kallafaffen yaki, wanda shirin zai samu halartar da dama daga cikin iyalan shahidai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, za a fara gudanar da bangare na biyu koyar da karatun kur'ani mai tsarki ga iyalan wadanda suka yi shahada a farkon juyin juya halin Musulunci da kuma lokacin kallafaffen yaki, wanda shirin zai samu halartar da dama daga cikin iyalan shahidan kare juyin juya hali.
Wannan gasa za ta samu halartar da dama daga cikin wadanda za su halarci wannan gasa suna da kyakkyawan horo da suka samu karatun kur'ani da kuma harda, bugu da kari kan hakan za a gudanar da zaman ne tare da gudanar da gasa, inda aka bayar da dama ga dukkanin mahalartan daga cikin sojojin su halarto da iyalansu da kuma bas u izinin shiga cikin gasar.
An fara gudanar da bangare na biyu koyar da karatun kur'ani mai tsarki ga iyalan wadanda suka yi shahada a farkon juyin juya halin Musulunci da kuma lokacin kallafaffen yaki, wanda shirin zai samu halartar da dama daga cikin iyalan shahidai.
763567