IQNA

Wilyat Faqih Lamari Ne Mai Matsayi A Cikin Addinin Musulunci

15:09 - April 03, 2011
Lambar Labari: 2099872
Bangaren siyasa da zamantakewa, Jibinta lamaru ga malamai masu tsoron Allah lmari ne da samo asali a cikin koyarwar addinin muslunci, wanda kuma hakan shi ne hakikanin yin riko da tafarkin iyalan gidan manzo kamar yadda ya zo cikin umurni da yin riko da malamai da suka cika sharuddan da aka mabata.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sarawa na yanar gizo na yada labaransa a bagaren Qom an bayyana cewa, daya daga cikin malaman addinin Musulunci na birnin Ababs Eskandari ya bayyana cewa, Jibinta lamaru ga malamai masu tsoron Allah lmari ne da samo asali a cikin koyarwar addinin muslunci, wanda kuma hakan shi ne hakikanin yin riko da tafarkin iyalan gidan manzo kamar yadda ya zo cikin umurni da yin riko da malamai da suka cika sharuddan da aka mabata a cikin hadisai da dama.

A wani bangaren kuma rahoton ya habarta cewa baje kolin wanda daya ne daga cikin muhimman ayyukan da ake gudanarwa a wannan masallaci mai albarka a kowace shekara, musamman ma a farkon shekara ta hijira shamsiyya, inda miliyoyin mutane suke kai ziyara da kuma ganewa idanunsu sabbin ababen da aka kawo a baje kolin, wanda yake samun karbuwa a kowace shekara daga mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah.

Jibinta lamaru ga malamai masu tsoron Allah lmari ne da samo asali a cikin koyarwar addinin muslunci, wanda kuma hakan shi ne hakikanin yin riko da tafarkin iyalan gidan manzo kamar yadda ya zo cikin umurni da yin riko da malamai da suka cika sharuddan da aka mabata a littafai.

767667


captcha