Bangaren al’adu da fasaha, an gudanar da bukukuwan ranar idin nowroz kasar Gorgia, wanda iraniyawa mazauna kasar suka gudanar a karamin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci ta Iran da ke kasar, tare da halartar wasu daga cikin jami’an dilomasiyya na wasu kasashen ketare.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an gudanar da bukukuwan ranar idin nowroz kasar Gorgia, wanda iraniyawa mazauna kasar suka gudanar a karamin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci ta Iran da ke kasar, tare da halartar wasu daga cikin jami’an dilomasiyya na wasu kasashen ketare da suke zaune a kasar.
A bangare guda kuma a cikin wani byani da ya fitar bababn sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi, ya bayyana irin wadannan ayyuka na ta'addanci da gwamnatin yahudawan sahyuniyan take aikatawa kan fararen hula palastinawa da cewa aiki ne da ya yi hannaun riga da dukaknin ka'idoji da kuma dokoki na kasa da kasa, a akn ya kirayi dukkanin gwamnatoci masu fada a ji da suke safke nauyin da ya rataya kansu.
Al'ummar musulmi na kasar Pakistan sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da keta al'farmar alkur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Amurka, inda suka yi Allawadai da wannan mumman aiki na ta'addanci da tsokana ga mabiya addnin muslunci.
764037