IQNA

An Wallafa Da Watsa Sabon Bugo Na Mujjalar Zam-zam Da ke fitowa A Cikin harshen Turanci

Bangaren kasa da kasa;a karo na dari da sha biyu mujallar Zam-zam da ake bugawa a cikin harshen turancin Ingilishi da cibiyar nazarin musulunci da ke karkashin hukumar kula da al'adun musulunci da dangantaka ta musulunci.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ta watsa rahoton cewa; a karo na dari da sha biyu mujallar Zam-zam da ake bugawa a cikin harshen turancin Ingilishi da cibiyar nazarin musulunci da ke karkashin hukumar kula da al'adun musulunci da dangantaka ta musulunci. A cikin wannan mujallar akwai bayanai da suka shafi ilimi.wakoki da yabo ,labarin wasanni da na addini da sauran bangarori na rayuwar jama'a.

767888