IQNA

Koyar Da Malaman Makarantar Katolika A Faransa Shikashikan Addinin Musulunci

Bangaren kasa da kasa; za a fara zangunan karatu na musamman ga malaman makarantun Katolika a arewacin kasar Faransa a birnin Tourcoing kuma za a koyar da sun e sanin shika shikan addinin musulunci.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ta watsa rahoton cewa; za a fara zangunan karatu na musamman ga malaman makarantun Katolika a arewacin kasar Faransa a birnin Tourcoing kuma za a koyar da sun e sanin shika shikan addinin musulunci. Bada wannan horo da ilmantar da malaman katolika ana gudanar da shi ne a masallacin Sunna kuma ya kumshi makarantu uku da kuma hakan zai taimaka wajan kara kusanci a tsakanin kiristoci da malaman addinin musulunci.

767876