Bangaren al'adu da fasaha:gidan talbijin na Sahar da ke watsa shirye-shiryensa a cikin kasashen duniya ta hanyar tauraron dan adam a fara watsa wani shiri na musamman day a kumshi fahimtar Mahdawiya da rayuwar Imam Mahdi Almuntazar (AJ) a shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; gidan talbijin na Sahar da ke watsa shirye-shiryensa a cikin kasashen duniya ta hanyar tauraron dan adam a fara watsa wani shiri na musamman day a kumshi fahimtar Mahdawiya da rayuwar Imam Mahdi Almuntazar (AJ) a shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.Tun shekarar da ta gabata ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ne gidan talbijin din ya fara watsa shirye-shiryen a matsayin shirin da aka nada.
768579