IQNA

Kungiyoyin Musulunci A Kasar Masar Za Su Kafa Wata Gammayar Siyasa

15:55 - April 05, 2011
Lambar Labari: 2101108
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikingoyin musulmi a kasar masar sun kudirii aniyar kafa wata babbar gamayya ta siyasa wadda za ta hada muhimman kungiyoyin addinin da suka hada da kungiyar ikhwanul muslimin, da wasu kungiyoyin na daban.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kasarmasar an bayyana cewa wasu daga cikingoyin musulmi a kasar masar sun kudirii aniyar kafa wata babbar gamayya ta siyasa wadda za ta hada muhimman kungiyoyin addinin da suka hada da kungiyar ikhwanul muslimin, da wasu kungiyoyin na daban da suke cikin kasar.

Bayanin ya ce ma'aikatar kula da ayyukan addinin muslunci na da cikakkiyar masaniya kan wannan babban kawance da ake shirin kafawa, kamar yadda wasu daga cikin manyan malamai na kasar suka bayyana cewa a shirye su shiga cikin wannan kawance saboda irin muhimmancin da yake da shi da kuma rawar da zai iya takawa ta fsukacin siyasa a kasar a yanzu da kuma nan gaba.

Wasu daga cikingoyin musulmi a kasar masar sun kudirii aniyar kafa wata babbar gamayya ta siyasa wadda za ta hada muhimman kungiyoyin addinin da suka hada da kungiyar ikhwanul muslimin, da wasu kungiyoyin na daban.


768488




captcha