IQNA

Malamn Mabiya Tafarkin Iyalan Gidan Manzon Allah Na Kashan Na koyon Turanci

15:57 - April 05, 2011
Lambar Labari: 2101110
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin malaman mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a birnin Kashan an jamhuriyar muslunci ta Iran suna yin matukar kokarinsu domin koyon harshen turancin ingilishi, ta yadda za su iya yin amfani da hakan domin ilmantar da 'yan kasashen ketare.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren hulda da jama'a na tashar talabijin ta sahar an bayyana cewa,
wasu daga cikin malaman mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a birnin Kashan an jamhuriyar muslunci ta Iran suna yin matukar kokarinsu domin koyon harshen turancin ingilishi, ta yadda za su iya yin amfani da hakan domin ilmantar da 'yan kasashen ketare da kan zo daukar ilimin addinin muslunci bas u fahimtar wani yare in ban da harshen turancin ingishi.

Bayanin ya ci gaba da cewa ma'aikatar kula da ayyukan addinin muslunci na da cikakkiyar masaniya kan wannan babban kawance da ake shirin kafawa, kamar yadda wasu daga cikin manyan malamai na kasar suka bayyana cewa a shirye su shiga cikin wannan kawance saboda irin muhimmancin da yake da shi da kuma rawar da zai iya takawa ta fsukacin siyasa a kasar a yanzu da kuma nan gaba.

Da dama daga cikin malaman mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a birnin Kashan an jamhuriyar muslunci ta Iran suna yin matukar kokarinsu domin koyon harshen turancin ingilishi, ta yadda za su iya yin amfani da hakan domin ilmantar da 'yan kasashen ketare.

768562





captcha