Bangaren kasa da kasa, An bayar da kyautar girmamawa ta musamman ga ajmai'ar birnin Karbala maia alfarama, wada ake kira da rabiul risala tare da halartar masana daga sassan kasar Iraki da kuma wasu kasashen muslmi da na larabawa, wadda ake bayarwa ga jami'ion muslunci ko kuma cibiyoyin da suka nuna kwazo a harkokin addini.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kasarmasar an bayyana cewa wasu daga cikingoyin musulmi a kasar masar sun kudirii aniyar kafa wata babbar gamayya ta siyasa wadda za ta hada muhimman kungiyoyin addinin da suka hada da kungiyar ikhwanul muslimin, da wasu kungiyoyin na daban da suke cikin kasar.
Bayanin ya ce ma'aikatar kula da ayyukan addinin muslunci na da cikakkiyar masaniya kan wannan babban kawance da ake shirin kafawa, kamar yadda wasu daga cikin manyan malamai na kasar suka bayyana cewa a shirye su shiga cikin wannan kawance saboda irin muhimmancin da yake da shi da kuma rawar da zai iya takawa ta fsukacin siyasa a kasar a yanzu da kuma nan gaba.
Wasu daga cikingoyin musulmi a kasar masar sun kudirii aniyar kafa wata babbar gamayya ta siyasa wadda za ta hada muhimman kungiyoyin addinin da suka hada da kungiyar ikhwanul muslimin, da wasu kungiyoyin na daban.
769312