Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani a babban dakin gudanar da taruka na jami’ar Haward a kasar Amurka, tare da halartar masana daga sassan kasar, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan addinin musulunci ta kasar ta dauki nauyinshiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na hcs.haward an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani a babban dakin gudanar da taruka na jami’ar Haward a kasar Amurka, tare da halartar masana daga sassan kasar, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan addinin musulunci ta kasar ta dauki nauyinshiryawa da gudanarwa da nufin kara masaniya ga wadanda suke son yin nazari ko samun karin haske kan addinin muslunci.
Ya kara da cewa dukkanin matakin da ya kamata adauka ya kamata ya zama a hukumance, domin kuwa ladabtar da masu son tayar da hankulan al’ummomin duniya ba su da wani banbanci a cikin wace al’umma ko addini, a hakan babu maganar kyale su domin kawai suna mabiya addinin kirista domin da musulmi ne suka yi haka da tuniya ta shi.
Gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani a babban dakin gudanar da taruka na jami’ar Haward a kasar Amurka, tare da halartar masana daga sassan kasar, wanda babbar cibiyar kula da ayyukan addinin musulunci ta kasar ta dauki nauyinshiryawa da gudanarwa da nufin kara masaniya ga wadanda suke son yin nazari ko samun karin haske kan wannan addini na da matukar muhimmanci. 769175