IQNA

An Kaddamar Da Birnin Madinatul Islam A Uganda

Bangaren siyasa da zamantakewa: birnin Madinatul Islam da aka gida domin gudanar da ayyukan da suka shafi taimako ta arraham a kasar Uganda an kaddamar da a hukumce da kuma aka jinjina jan aiki da aka gudanar.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; birnin Madinatul Islam da aka gida domin gudanar da ayyukan da suka shafi taimako ta arraham a kasar Uganda an kaddamar da a hukumce da kuma aka jinjina jan aiki da aka gudanar.Wannan karamin gari da aka gina domin bada agaji da taimako zai taimakawa yara marayu dari shidda da suka fito daga ko ina a fadin kasar ta Uganda kuma wadanda suka halarci gurin kaddamar da wannan gari sun gana da wadannan yara marayu.


769633