IQNA

Marubuta Littafan Tarihi Suna Hada Bayanai Kan Fitattun Marubuta Kur'ani

14:34 - April 07, 2011
Lambar Labari: 2102008
Bangaren kasa da kasa, marubuta kan harkokin tarihi suna harhada bayanai kan fitattun marubuta kur'ani na duniya da suka shahara ta fuskacin kyautata rubutunsa mai tsarki, wanda cibiyar buga kur'anai da raba su ta sarki Fahad take daukar dauyin bugawa da rabawa.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-riyad an bayyana cewa, marubuta kan harkokin tarihi suna harhada bayanai kan fitattun marubuta kur'ani na duniya da suka shahara ta fuskacin kyautata rubutunsa mai tsarki, wanda cibiyar buga kur'anai da raba su ta sarki Fahad take daukar dauyin bugawa da rabawa a kasashen duniya.

A wani bangare kuma bayanin ya nuni da cewa za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan muhimman abubuwa da shari'ar muslunci ta mayar da hankali kansu, wanda kuma addinin Musulunci yana kallon rayuwa baki dayanta a matsayin wata aba da take cikin tsari da mahaliccin kowa da komi ya tsara, wanda kuma hakan shi ne abin da dukkanin musulmi suka yi imani da shi.

Mmarubuta kan harkokin tarihi suna harhada bayanai kan fitattun marubuta kur'ani na duniya da suka shahara ta fuskacin kyautata rubutunsa mai tsarki, wanda cibiyar buga kur'anai da raba su ta sarki Fahad take daukar dauyin bugawa da rabawa a kasashe.

769894
captcha