IQNA

Kasashe Talatin Da Biyu Ne Suka Halarci Taron Kasa Da Kasa Na Hilal A Malaishiya

Bangaren kasa da kasa; kimanin kamfanoni da masana'antu dari hudu da daya ne daga kasashe talatin da biyu na duniya suka halarci kasuwar baje koli ta kasa da kasa da aka fara a ranar sha tara ga watan Farvardin na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a birnin Kalalanpur fadar mulkin kasar Malaishiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; kimanin kamfanoni da masana'antu dari hudu da daya ne daga kasashe talatin da biyu na duniya suka halarci kasuwar baje koli ta kasa da kasa da aka fara a ranar sha tara ga watan Farvardin na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a birnin Kalalanpur fadar mulkin kasar Malaishiya.A wajan wannan kasuwar baje kolin kamfanoni da masana'antu da dama ne suka halarci wannan kasuwar baje koli da kuma baje kayansu a kasar ta Malaishiya.

770020