IQNA

Ana Bincike Kan Tarihin Ana Bincike Kan Tarihin Aba Abdullahi Huseini (AS) a Taron Addini A Indiya

Bangaren siyasa da zamantakewa;daga ranar sha shidda zuwa ashirin da biyar ga watan Farvardin na shekara ta hijira shamsiya a tsawon kwanaki goma a huseiniyar Zainabiya a garin Lakhunu a lardin Utaparadesh na kasar Indiya ana gudanar da taron bincike kan Tarihin Aba Abdullahi Huseini (AS).

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; daga ranar sha shidda zuwa ashirin da biyar ga watan Farvardin na shekara ta hijira shamsiya a tsawon kwanaki goma a huseiniyar Zainabiya a garin Lakhunu a lardin Utaparadesh na kasar Indiya ana gudanar da taron bincike kan Tarihin Aba Abdullahi Huseini (AS).Har ila yau da misalign karfe tara na safe agogon wannan kasar ake fara gudanar da wannan taron inda masana da malamai ke bincike da nazarai a tsakaninsu.

770879