Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro na jami'ai masu kula da wurare masu tsarki a kasar Iraki da nufin yin bita kan muhimman ayyukan da suke guadanrwa a wadannan wurare, wanda aka gudanar a garin Kazimain da ke kusa da birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nun an bayyana cewa, an gudanar da zaman taro na jami'ai masu kula da wurare masu tsarki a kasar Iraki da nufin yin bita kan muhimman ayyukan da suke guadanrwa a wadannan wurare, wanda aka gudanar a garin Kazimain da ke kusa da birnin Bagadaza fadar mulkin kasar.
Ya ci gaba da cewa taron shi ne irinsa na biyu da suke gudanarwa, domin tattauna muhimman ayyukan da suka gudanar a cikin lokutan da suka gabata, tare da yin gyare-gyare a cikin abubuwan da aka samu kuskure a cikinsu, da kuma daukar mataka na inganta ayyuka a wurare masu tsarki.
An gudanar da zaman taro na jami'ai masu kula da wurare masu tsarki a kasar Iraki da nufin yin bita kan muhimman ayyukan da suke guadanrwa a wadannan wurare, wanda aka gudanar a garin Kazimain da ke kusa da birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki, wadda day ace daga cikin kasashen musulmi da ked a wurare masu tsarki.
771888