Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da shirya tarukan addinin muslunci ta kasar hadaddiyar daular larabawa ta shirya gudanar da wani zaman taro mai taken laccocin muslunci, tare da halartar masana na ciki da waje, inda za a gudanar da laccoci da suka danganci addinin muslunci da kuma irin ci gaban da ya kawo dan adam.
Bayanin ya ci gaba da cewa an fitar da wai bayani na yin Allah awadai keta alfarmar kur'ani a Amurka, abin da wadannan mutanen da suke kansu malaman addnin kirista suka yi a kasar Amurka na kone kur'ani mai tsarki babban laifi ne kuma hakan bay a cikin koyarwa addnin kirista, a hakan fadar Vatican tana yin Allawadai da hakan da kakkausar murya, tare da yin barranta da wannan mummanan aiki.
Fadar Vatican ta mabiya addnin kirista da ke kasar Italiya ta yi kakkausar da kuma yin Allawadai da mummunan aikin da wasu la'annanu suka yi a kasar Amurka na keta alfarmar kur'ani mai tsarki da suka yi ta hanyar kone shi da wuta.
Cibiyar kula da shirya tarukan addinin muslunci ta kasar hadaddiyar daular larabawa ta shirya gudanar da wani zaman taro mai taken laccocin muslunci, tare da halartar masana na ciki da waje, inda za a gudanar da laccoci da suka danganci addinin muslunci da kuma irin ci gaban da ya kawo dan adam.
773013