IQNA

An bayar Da Gurbin Karatu Ga Dalibai 160 Na Kasar Rwanda Daga Kasashen Musulmi

12:10 - April 13, 2011
Lambar Labari: 2105221
Bangaren kasa da kasa, kasashen musulmi sun bayar da guraben karatu ga dalibai dari da sittin 'yan kasar Rwanda domin samun damar yin karatu cikin kwanciyar hankali da kuma samun abin da suke bukata na cikakkiyar kulawa, kamar dai yadda babban malamin addinin muslunci na kasar ya sheda.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani labari daga shafin sadrwa na yanar gizo Allafrica cewa, kasashen musulmi sun bayar da guraben karatu ga dalibai dari da sittin 'yan kasar Rwanda domin samun damar yin karatu cikin kwanciyar hankali da kuma samun abin da suke bukata na cikakkiyar kulawa, kamar dai yadda babban malamin addinin muslunci na kasar ya sheda a wata zantawa da ta hada shi da manema labarai.

A bangare guda kuma rahoton ya yi nuni da cewa ana shirin fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki mai take Almarij a yankin Katif, wadda cibiyar kula da shirya gasar karatun kur'ani ta yankin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa, tare da halartar malamai da masana daga yankunan gabacin kasar.

Kasashen musulmi sun bayar da guraben karatu ga dalibai dari da sittin 'yan kasar Rwanda domin samun damar yin karatu cikin kwanciyar hankali da kuma samun abin da suke bukata na cikakkiyar kulawa, kamar dai yadda babban malamin addinin muslunci na kasar ya bayyana.

772997

captcha