IQNA

Zaman Taron Tattaunawa Tsakanin Addinan Musulunci Da Kuma Buda A Birnin Qom

Bangaren fikira da ilimi, ana shiri fara gudanar da wani zaman tattaunawa tsakanin addinai biyu na muslunci da kuma Buda, wanda shi ne karo na biyu da za a gudanar da irinsa abirnin qom da ke jamhuriyar muslunci ta Iran, tare da halartar masana daga dukkanin bangarorin mabiya addinan guda biyu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, ana shiri fara gudanar da wani zaman tattaunawa tsakanin addinai biyu na muslunci da kuma Buda, wanda shi ne karo na biyu da za a gudanar da irinsa abirnin qom da ke jamhuriyar muslunci ta Iran, tare da halartar masana daga dukkanin bangarorin mabiya addinan guda biyu masu dadadden tarihi.
Addinin muslunci da kuma addinin Buda, dukkaninsu addinai da suke da manufa fahimtar juna tsakaninsu da sauran addinai, duk da irin banbancin akida ta addini da ke akwai tsakaninsu, amma sun hadu a kan wasu abubuwa na ‘yan adamtaka, wadanda suke da matukar muhimamnci a rayuwar dan adam ga abki daya.
Ana shiri fara gudanar da wani zaman tattaunawa tsakanin addinai biyu na muslunci da kuma Buda, wanda shi ne karo na biyu da za a gudanar da irinsa abirnin qom da ke jamhuriyar muslunci ta Iran, tare da halartar masana daga dukkanin bangarorin mabiya addinan guda biyu.
774459