IQNA

An Kammala Gasar Karatu Da Hardar Kur'ani Mai Tsarki Ta Kasar Senegal

21:15 - April 17, 2011
Lambar Labari: 2107285
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal, wadda aka gudanar a matsayi na kasa da kasa tare da halartar makarnata da mahardata daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na larabawa.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Alwatan online an habarta cewa, an kammala gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal, wadda aka gudanar a matsayi na kasa da kasa tare da halartar makarnata da mahardata daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na larabawa na Afirka da gabas ta tsakiya.

Gasar dai na daga cikin irint ada ak asaba gudanarwa a kasashen muslmi da suka hada da na Afirka da kuma Asia gami da yankin gabas ta tsakiya, an rarraba bangarorin gasar zuwa kashi daban-daban, da suka hada bangaren harda da kuma wasu bangarori hard a na tajwidi.

An kammala gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal, wadda aka gudanar a matsayi na kasa da kasa tare da halartar makarnata da mahardata daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na larabawa.

774756



captcha